Rahoto Cikin Hotuna Na Gagarumar Muzahara Ta Ban Mamaki A Ranar 22 Bahman A Mashhad
12 Faburairu 2024 - 05:00
Lambar labari: 1436930
Kamfanin dillancin labaran shafin
sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya bayar da rahoton cewa: mutanen Mashhad sun gudanar
da muzahar murnar zagayowar ranar nasarar juyin juya halin Musuluncin Iran da cikarsa shekaru 45 a ranar 22 ga Bahman
(Yaumul Lah), ta hanyar fitowa a titunan da ke kan hanyar zuwa Haramin Razawi.